Margaret Sloan-Hunter

 

Margaret Sloan-Hunter
Rayuwa
Haihuwa Chattanooga (en) Fassara, 1947
ƙasa Tarayyar Amurka
Mutuwa Oakland (en) Fassara, 23 Satumba 2004
Sana'a
Sana'a marubuci

Margaret Sloan-Hunter (an haifeta a ranar 31 ga watan Mayun 1947 kuma ta mutu a ranar 23 ga watan satumban 2004) yar fafutukar 'yancin mata ce, 'yar madigo,[1] mai fafutukar kare hakkin jama'a, kuma daya daga cikin editocin farko na mujallar Ms.

  1. Sloan-Hunter, Margaret. The Issue is Woman Identification, in For Lesbians Only: A Separatist Anthology, Onlywomen Press, 1988, ISBN 0-906500-28-1, p147

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search